Wednesday, 3 October 2018




PDP ta juyawa Kwankwaso baya akan zaben fidda gwani na jihar Kano

Home PDP ta juyawa Kwankwaso baya akan zaben fidda gwani na jihar Kano

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Majalisar zartaswa ta jam'iyyar PDP a matakin kasa, ta nisantar da kanta daga zaben fitar da gwani na kujerar gwamnan jihar Kano da ya gudana a ranar Litinin. Babban mashawarcin shugaban jam'iyyar na kasa, Shehu Yusuf Kura ya bayyana hakan a zantawarsa da kamfanin dillancin labarai na NAN a ranar Laraba.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/pdp-ta-juyawa-kwankwaso-baya-akan-zaben.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: