Burina Ya Cika Da Na Tsinci Kaina A Kannywood Fateema Yola
Home ›
›
Burina Ya Cika Da Na Tsinci Kaina A Kannywood Fateema Yola
Fitacciyar ‘yar wasan fina-finan Hausa, Fatima
Isa da akafi sani da Teema Yola ta bayyana cewa babu wani tasiri da
Fina-finan Indiya zai yi kan fina-finan Kannywood duk da ko sun bade
kasuwani.
Teema tace dama can tun tana karama burinta
shine taga kanta a farfajiyar fina-finan Hausa sai gashi kuma Allah ya
cika mata Buri.
Teema ta fadi haka da wasu ababe da dama a hira da tayi da
0 Comments:
Post a Comment