Kun San Kiristocin Da Ke Kai Kara Wajen ‘Yan Hisbah?
Home ›
›
Kun San Kiristocin Da Ke Kai Kara Wajen ‘Yan Hisbah?
Wasu mabiya addinin Kirista a Kano a
Najeriya sun ce sun fi jin dadin kai kokensu zuwa wajen ‘yan Hisbah da
kotunan Musulunci maimakon zuwa wajen ‘yan sanda.
Komolafe Johnson wanda shi ne shugaban wata kungiyar Kiristoci mai
suna ‘Humanity Peace and Leadership Synergy Initiative’ a Sabon Garin
Kano, ne ya shaida wa BBC haka.
Ya ce: “Jami’an Hisbah ba sa karbar kwabo a hannunka kuma su
0 Comments:
Post a Comment