Ganduje Na Neman Diyyar Bata Suna Naira Biliyan 3 Daga Jaafar Jaafar
Home ›
›
Ganduje Na Neman Diyyar Bata Suna Naira Biliyan 3 Daga Jaafar Jaafar
Gwamann Jihar Kano Abdullahi Ganduje ya shigar da karar kamfanin jaridar
DAILY NIGERIAN tare da mawallafin jaridar Jaafar Jaafar, akan neman
diyyar Naira biliyan 3 saboda laifin fallasa bidiyon da ke nuna cewa,
Gwamnan na karbar cin hanci daga hannun ‘yan kwangila
Jaridar DAILY NIGERIAN ta fitar da rahoton cewa, babbar kotun jihar ne ta sanar da hakan wata daya kenan bayan fallasa bidiyon.
0 Comments:
Post a Comment