Thursday, 15 November 2018




[Fim] Dan Kuka A Birni 1-4 Full Hausa Fim 2018

Home › › [Fim] Dan Kuka A Birni 1-4 Full Hausa Fim 2018

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Sabon fim dinnan da kuke jira mai suna ” Dan Kuka” A birni ya fito domin nishadantar da masu kallon fina-finan hausa.

JARUMAN FIM DIN:-

Adam Zango,Ado Gwanja, Horo Dan Mama, Zaharaddini Sani, Falalu A Dorayi, Fati Wash, da dai sauransu.

Kawai ku kasance damu domin kallon wannan kayataccen shirin na dankuka mai jawa uwarsa jifa.

Part 1&2

Share this


Author: verified_user

0 Comments: