[Music] Nura M Inuwa -Gidauniya Remake (Audio)
Home ›
›
[Music] Nura M Inuwa -Gidauniya Remake (Audio)
- Advertisement -
Sabuwar
wakar Nura M Inuwa mai suna ” Gidauniya Remake ” wato sabuwar wakar
gidauniya da mawakin ya sake bugawa bayan an taba bugata acan baya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Muyi kwaikwaiyon manzon Allah kakan sharifai
– Sunyi kwaikwaiyon manzon Allah dukan kalifai
– Mai kauda damuwar ruhi ke zana doso duk sanda naji zafin rana
– Karki gudu ni ke dai nai kira
0 Comments:
Post a Comment