Tuesday, 13 November 2018




Sani Danja da Yakubu Muhammad sun gana da Kwankwaso

Home Sani Danja da Yakubu Muhammad sun gana da Kwankwaso

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki tare da Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton inda suke tare da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wata ganawa da suka yi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: