Wednesday, 5 December 2018




Shugaba Buhari ya ziyarci gidan tarihin tunawa da kisan gillar da akawa Yahudawa

Home › › Shugaba Buhari ya ziyarci gidan tarihin tunawa da kisan gillar da akawa Yahudawa

✔ Anonymous

Ku Tura A Social Media
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a kasar Poland yayin da yaje gidan tarihi na Auschwitz-Birkenau inda ya ajiye fulawa ya kuma rusuna dan girmamawa ga kisan gillar da akawa Yahudawa a lokacin yakin Duniya na biyu da akewa lakabi da Holocaust.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: