Kungiyar Tijjaniyya SUFI Movement ta yi kira ga mabiyanta a duk fadin Nijeriya cewa a sake zabar Buhari karo na biyu, domin an gwada shi an ga kuma nagartarsa.
A jawabin da kungiyar ta fitar ga manema labarai, shugaban kungiyar na kasa , Timasaniyu Ahmed-Rufai, ya ce sake zabar Buhari a Nijeriya alheri ne bisa ayyukan alkairan da ya shinfidawa kasar nan.
Kungiyar ta kuma lissafo dalilanta na tsayar da Buhari a matsayin dan takarar da za su zaba saboda ayyukan hanya da na ci gaban al'umma da aka yi karkashin gwamnatin shugaban kasa Muhammad Buhari.
Monday, 11 February 2019
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Mai yasa atiku yace gomnatin buhari tana sayen katin zabe akan naira 10?Dan takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar PDP a z
Buhari Ya Yi Nasara A Mazabar Lamidon Adamawa : 2019Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yiwa Wazirin A
'Yan sanda ke tsaron rumfar zabe ba sojoji ba - INECHukumar zaben Najeriya INEC ta ce 'yan sanda ne k
MAHAIFIYAR SHEIHK DAURAWA TA RASUInna lillah Wa Inna ilaihi Rajiun Allah Ya Yiwa M
An Gano Manya Manyan Dalilan Da Suka Sa Atiku Ya Fadi ZabeA halin yanzu dai za a iya cewa karshen tika-tika
Littafin Mijin Ummata Kashi Na Shida Zuwa Kashi Na Gwoma😍📚 MIJIN UMMATA littafi Na SHIDA 😘📖% Yana cik
0 Comments:
Post a Comment